Ilimi Jari
Anas Rabiu
Children's Books
Ilimi Jari
Free
Description
Contents
Reviews

A zamanin da anyi wani gari da ake kira Jummo. Gari ne me ɗimbin mutane amma kash a garin basu ba ilimi muhimmanci b har ta kawo a garin dan gidan sarki (Barau) yakan je ya tafi neman karatu, amma sam basa ganin amfanin abinda suke. Wata rana Barau ya tafi karatu can janhuriyar gwaramawa be dawo ba har sai da ya gama. Mutanen gari na ta masa dariya, saboda baya sanaa. Jim kadan zai ga Barau ya dawo d motoci ana masa jiniya mutanen gari se kallon sa suke.

Language
Hausa
ISBN
Unknown
Cover
Page 1
Page 2
Page 3
Page 4
Page 5
Page 6
Back cover
The book hasn't received reviews yet.
You May Also Like
Saniyar Mu Pendo
Free
Philip Hayab John
Saniyar Mu Pendo
Ina Son yin Karatu
Free
rabiu abdullahi
Ina Son yin Karatu
Madugu ya raba Qafafu
Free
Muhammad Tukur Bala
Madugu ya raba Qafafu
Sanin Damisar Bunu
Free
Abubakar Saidu-Sado
Sanin Damisar Bunu
Damuwa
Free
Philip Hayab John
Damuwa
Launi Bakwai na Bakan-gizo
Free
RABI'U ABDULLAHI
Launi Bakwai na Bakan-gizo
Kai! Wasan Qwallo
Free
Safiya Datti Muhammad
Kai! Wasan Qwallo
Wani Dogon Mutum
Free
Muhammad Tukur Bala
Wani Dogon Mutum
Birai a Lokacin Fari
Free
Shamsuddeen Abdulkadir Dallaje
Birai a Lokacin Fari